Yin azumi na nufin dole mutum ya yi tunanin tsara yadda zai riƙa motsa jikinsa saboda shi kansa jikin ya canja yadda yake aiki. Wannan ne abin da mai horar da motsa jikin Belal Hafeez da masanin ...
Mutane da dama kan ji ƙyashin motsa jikinsu adadin yawan da ake buƙata duk mako. Sai dai bincike ya nuna cewa ko yaya aka motsa jikin yana da amfani ga lafiyar ɗan'adam. Babu wata tantama cewa motsa ...